M Photography

M Photography Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M Photography, Photographer, Aminu Kano Way, Kano.

Bridesmaids
09/11/2025

Bridesmaids

Cikin hotuna yadda magoya bayan tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Atiku Abubakar, a jam'iyyar ADC s**a gudanar d...
20/07/2025

Cikin hotuna yadda magoya bayan tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Atiku Abubakar, a jam'iyyar ADC s**a gudanar da taron wayar da kai ga ƴan jam'iyyar a jihar, kan amfani da kafafen sada zumunta ƙarƙashin jagorancin tsohon ɗan takarar Majalisar Tarayya Hon. Abdulrahman M Salga Mai Nasara, don ciyar da tafiyar Atiku gaba da kuma yaɗa ta lungu da saƙo da kuma social media

Ina kana son fara kasuwanci ba ka da iliminsa, ko kana kasuwancin, amma ka kasa gane masa, kana tunanin asiri aka yi mak...
02/07/2025

Ina kana son fara kasuwanci ba ka da iliminsa, ko kana kasuwancin, amma ka kasa gane masa, kana tunanin asiri aka yi maka, to ba asiri bane, akwai ilimin da za a baka ka samu waraka har ka fara sharɓar romo.

Idan kuma nazari ka ke son yi kan kasuwanci ko rayuwa, ka je M Abba Gallery.

Har in ka yi sa a C.E.O ya na nan da kansa ya baka kyautar jari.

Kawai ku ziyarci M Abba Gallery komai mun tanadar muku, muna nan birnin Kano lamba 2 titin zuwa Gwarzo kwanar makarantar FCE kafin a kai gadar ƙasa da ke Kabuga, ko kuma a tuntuɓe su ta WhatsApp 0908 181 8121

Hotunan yadda aka duba lafiyar mutane kusan dubu 2 da basu magani kyauta a garin Baure ƙaramar hukumar Garko jihar Kano ...
30/06/2025

Hotunan yadda aka duba lafiyar mutane kusan dubu 2 da basu magani kyauta a garin Baure ƙaramar hukumar Garko jihar Kano wanda Sanatan Kano ta Kudu Suleman Abdurahman Kawu Sumaila, ya ɗauki nauyi

Idan ku na son siyen hula Zanna ƴar yayi, ku garzaya katafaren kantin  M Abba Gallery, da ke birnin Kano lamba 2 titin z...
24/06/2025

Idan ku na son siyen hula Zanna ƴar yayi, ku garzaya katafaren kantin M Abba Gallery, da ke birnin Kano lamba 2 titin zuwa Gwarzo kwanar makarantar FCE kafin a kai gadar ƙasa da ke Kabuga, ko kuma a tuntuɓe su ta WhatsApp 0908 181 8121

Hotuna: Sanatan Kano ta Kudu Suleman Abdurahman Kawu Sumaila, ya gana da ƴan social media magoya bayansa, in da ya bayya...
20/06/2025

Hotuna: Sanatan Kano ta Kudu Suleman Abdurahman Kawu Sumaila, ya gana da ƴan social media magoya bayansa, in da ya bayyana masu nasarorin da ya cimma cikin shekara biyu.

A lokacin zaman wanda ya gudana a yau Juma'a Kawu ya bayyana cewa nan gaba kaɗan zai gana da ainihin ƴan social media da s**a tarar a jam'iyyar APC domin suma su sharɓi romon dimokuraɗiyya

Hotunan wasu daga cikin manyan ƴan siyasa a jihar Kano da s**a halarci jana'izar tsohon Shugaban ƙaramar hukumar Dala Ma...
16/06/2025

Hotunan wasu daga cikin manyan ƴan siyasa a jihar Kano da s**a halarci jana'izar tsohon Shugaban ƙaramar hukumar Dala Mahmud Sani Madakin Gini, cikin jimami.

Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau, Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Sanata Barau Jibrin, da Ministan Gidaje Yusuf Abdullahi Ata, sai kuma tsohon Mataimakin Gwamnan Kano Nasiru Yusuf Gawuna kuma ɗan takarar Gwamnan Kano a zaɓen 2023.

Sauran sune Shugaban jam'iyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas, da Shugaban ƙaramar hukumar Dala Suraj Imam sai da sauransu.

Allah ya jikansa ya yi masa rahama

Hotuna: Sallar Juma'a daga masallacin Juma'a na Kanzu in da shugaban Darikar Qadiriyya ta Afrika Sheikh Qaribullah Sheik...
02/05/2025

Hotuna: Sallar Juma'a daga masallacin Juma'a na Kanzu in da shugaban Darikar Qadiriyya ta Afrika Sheikh Qaribullah Sheikh Mohammed Nasiru Kabara, ya halarta yau cikin bukukuwan Jabiriyya karo na 40

Hotuna: wani ɓangare na karatun Darul Hadis wanda shugaban Darikar Qadiriyya ta Afrika Sheikh Qaribullah Sheikh Mohammed...
02/05/2025

Hotuna: wani ɓangare na karatun Darul Hadis wanda shugaban Darikar Qadiriyya ta Afrika Sheikh Qaribullah Sheikh Mohammed Nasiru Kabara, ya gabatar a jiya Alhamis cikin bukukuwan Jabiriyya karo na 40

Hotuna: Shugaban Darikar Qadiriyya ta Afrika Sheikh Qaribullah Sheikh Mohammed Nasiru Kabara, ya ci gaba da jagorantar t...
01/05/2025

Hotuna: Shugaban Darikar Qadiriyya ta Afrika Sheikh Qaribullah Sheikh Mohammed Nasiru Kabara, ya ci gaba da jagorantar tarukan Jabiriyya karo na 40, in da a jiya Laraba aka yi jawabi kan rayuwar Malam Kabara

Hotuna: Shugaban Darikar Qadiriyya ta Afrika Sheikh Qaribullah Sheikh Mohammed Nasiru Kabara, na ci gaba da jagorantar t...
30/04/2025

Hotuna: Shugaban Darikar Qadiriyya ta Afrika Sheikh Qaribullah Sheikh Mohammed Nasiru Kabara, na ci gaba da jagorantar tarukan Jabiriyya karo na 40

Hotuna: an buɗe taron Jabiriyya karo na 40 a gidan Qadiriyya Kabara Kano, ƙarƙashin jagorancin shugaban Ɗarikar Qadiriyy...
25/04/2025

Hotuna: an buɗe taron Jabiriyya karo na 40 a gidan Qadiriyya Kabara Kano, ƙarƙashin jagorancin shugaban Ɗarikar Qadiriyya ta Afirka Sheikh Qaribullah Sheikh Nasiru Kabara.

Ana yin taron Jabiriyya ne a duk shekara domin murnar haihuwar Sheikh Muhammad Nasiru Kabara, an fara taron da da kwanan karatun Alkur'ani mai girma in da mahaddata Alkur'ani s**a haɗu a gidan Qadiriyya Kabara

Address

Aminu Kano Way
Kano

Telephone

7030886603

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M Photography posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category