Jigawa golden star

Jigawa golden star Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jigawa golden star, Photographer, Jigawa, Kano.

02/09/2025
02/09/2025
27/01/2025

A cikin jawabinsa yayin wani taron jam'iyyar APC a Katsina, tsohon shugaban na Najeriya ya ƙara da cewa "sha'anin Najeriya sai Allah" kuma bai azurta kansa da dukiyar ƙasar ba.

26/01/2025

Ana neman a cire sabuwar jaruma daga shirin Jamilun Jidda duk da ta samu lambar yabo ta Pandora - Duba wacce ake so a saka a sashen sharhi.

Hoto: firdausee_yahaya (Instagram)

26/01/2025

Jin KUNYA DA rikon AMANA Suna cin abubuwa da za’a cirewa wannan Al’umma su. Sannu a hankali za ka neme su ka rasa a tsakaninmu.

Hadisin Abu Hurairah ya tabbatar.
“Farkon abubuwan da za a cire daga wannan al’umma su ne kunya da rikon amana, don haka ku roki Allah su duka biyun.”
Abu Huraira رضي الله عنه (Makarim al-Akhlaq 178)

Dan haka a addu’armu ta Yau da kullum
Mu yawaita rokon Ubangiji Jallah Wa Alah Ya kara mana Kunya da rikon Amana.

Ya Ubangiji Ka tsaremu Ka shiryar damu tafarki nagari da zuriarmu. Amin.
&

Address

Jigawa
Kano
HOTORO

Telephone

+2349123829604

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jigawa golden star posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jigawa golden star:

Share

Category