KUZO MU GYARA

KUZO MU GYARA this page was created to help all Nigerian citizens and also others

27/07/2023
DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Buhari Sam Batasan Darajar Ilimin 'Ya'yan Talakawa A Nigeria Ba, cewar Sanusi LamidoDaga muhamma...
21/09/2022

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Buhari Sam Batasan Darajar Ilimin 'Ya'yan Talakawa A Nigeria Ba, cewar Sanusi Lamido

Daga muhammad Kwairi Waziri

Sanusi Lamido Sanusi ya caccaki gwamnatin shugaba Buhari kan yajin aikin da kungiyar makamai ta ASUU keyi.

Kungiyar malaman ta kasance tana yajin aiki na tsawon watanni bakwai tun a watan febrairu na wannan shekarar kuma gwamnatin tarayya bata biya masu bukatunsu ba.

Wanda hakan yasa tsohon Gwamnan CBN din ya caccaki gwamnatin Buhari yace bata san darajar ilimnin Najeriya sai yasa ta bar ASUU tana wannan yajin aikin.

Ya kara da cewa malamai ba karamin sadaukarwa sukeyi ba wurin ilimintar da yara, dominsuna da nasu burin amma s**a zabi ilimintar da yara domin taimakawa kasa saboda haka ya kamata a riga kyautata masu.

18/09/2022

Hmmmm, wanda baiji bariba ai zayaji hoho

Allah ka rabamu da mummynar kaddara

18/09/2022

Tofah🤣🤣🤣🤣

Yan Kwankwansiyya sun bude asusun neman taimako don takaran Abba Gida Gida a Kano🤣🤣🤣🤣🤣 wato bana babu kudin Atiku dole a shiga halin kakanikayi.
Don Allah ku kalla har karshe zaku sha dariya.

Maltina da Madara peak Basa Kara Jini a Jikin Dan Adam__ Dr. Sulaiman GwadeMatashin likita wato Dakta Suleiman Muhammad ...
16/09/2022

Maltina da Madara peak Basa Kara Jini a Jikin Dan Adam__ Dr. Sulaiman Gwade

Matashin likita wato Dakta Suleiman Muhammad Gwade yace! dayawa za kaga a kasar hausa a lokacin da aka tabbatar da mutum yana karancin jini, ko tana dauke da juna biyu ko ta Haihu ta zubar da jini dayawa sai kaji ance a bashi maltina da peak milk, a fahimtar mutanen mu zai kara jini.

Gaskiyar magana babu alaka tsakanin karin jini da Maltina da Peak milk, saboda wake kwara daya yafi Maltina da Peak milk wajen samar da sinadaran kara jini a jikin dan Adam.

Idan kun duba jikin gwamgwanin peak milk za kuga babu sidaran karin jini a ciki ( not rich in iron) Haka Maltina ma Babu sinadaran kara jini a ciki.

Tambaya anan shine ta Ina Maltina da Peak milk yazama maganin karin jini ?

Amsa: wannan kawai al'adace ta mutanen mu ba tareda sanin abun ba.

Maltina na dauke da sinadaran:
- Calories
- Carbohydrates
- Fat
- Vitamin
- No Iron

Peak milk na dauke da sinadaran:
- Fat
- Carbohydrates
- Protein
- Salt
- Vitamin A and D
- No Iron

Jikin dan Adam yana samar da jini da kansa, shi jini yana bukatar sinadaran iron daga abincin da muke amfani.

Daga karshe ina bada shawara garemu kudin da muke kashe wajen Maltina da Peak milk domin kara mana jini, muyi amfani da su wajen siyen abinci masu dauke da iron kamar :

- Wake
- kifi
- Nama
- kwai
- Kaza
- Fara
- zogole
- Cashew
- cavage
- salat
- Spinach
- da sauran su.

ALLAH ya kara mana lafiya gabaki daya.

01/08/2022

Asalin dalilin soyayyar Talakawa ga Buhari daga makin Mallam Mai Dalla Dalla 🤣😃😃🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️

Address

Kano

Telephone

+2348065457119

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KUZO MU GYARA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to KUZO MU GYARA:

Share