Mabiya Al.Qur'ani Yalwa Da zakwai

Mabiya Al.Qur'ani Yalwa Da zakwai Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mabiya Al.Qur'ani Yalwa Da zakwai, Photographer, Kankara.

Masha Allah Gwani Ibrahim Mai Dahara kano, Gwani Sunusi Gwani Muktar borno, Gwani Shamunu Gwani Hussaini, Goni  Idris gi...
08/04/2024

Masha Allah Gwani Ibrahim Mai Dahara kano, Gwani Sunusi Gwani Muktar borno, Gwani Shamunu Gwani Hussaini, Goni Idris giwar tilawa, Goni saifullahi dala, duka a birnin Makkah. 🕋🕌💙

Allah ya karbi ibda duk wanda bai taba zuwa ba Allah yayi masa dalilin zuwa wannan wajen, Ya Allah kasake mai damu madina. 🥰🤲🤲♥

Mu Koma Tsangaya ✍️

Alhamdulillahi Wannance kasuwar Yangwarin katsina Anfara Shirye shiryen Jajibirin karamar Sallah ubangiji Allah kabamu k...
08/04/2024

Alhamdulillahi Wannance kasuwar Yangwarin katsina Anfara Shirye shiryen Jajibirin karamar Sallah ubangiji Allah kabamu kasuwa Me Albarka ✍️✍️ Sararri

04/04/2024

السلام عليكم ورحمة الله تعالى وبركاته

GA ZIYARAR ƳAN JARIDA DA S**A KAI ( A QUR'AN TV) DUTSIN-MA 👀👆

TARE DA SANARWA TA GÕRAN SALLAH DA KUMA BUƊE GIDAN RADIO 📻 DA TV WATO (QUR'AN TV)

ZA'A BUƊE SHI DAGA ƘARFE GOMA NA SAFE 10:00 AM ZUWA ƘARFE SHA BIYU 12:00 👀👀👆👆

SANNAN IDAN ALLÃHU YÃ KAIMU DA DARE

SHEIKH YAHYA MASUSS**A

ZAI GABÃTAR DA GÕRAN SALLAH..👀👀👆👆

DUKA ZA'A GABÃTAR DASU

A RÃNAR ASABAR

13/04/2024 👀👀👆👆

ALLÃHU SHI BADA IKWAN ZUWA SHI SA A FÃRA LÃFIYA A TÃSHI LÃFIYA ALBAR'KAR ALQUR'ANI

🤲🤲👆👆

يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِذَا نُودِيَ لِلصَّلَاةِ مِن يَوْمِ الْجُمُعَةِ فَاسْعَوْا إِلَىٰ ذِكْرِ اللَّهِ وَذَرُو...
23/02/2024

يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِذَا نُودِيَ لِلصَّلَاةِ مِن يَوْمِ الْجُمُعَةِ فَاسْعَوْا إِلَىٰ ذِكْرِ اللَّهِ وَذَرُوا الْبَيْعَ ۚ ذَٰلِكُمْ خَيْرٌ لَّكُمْ إِن كُنتُمْ تَعْلَمُونَ
Yã kũ waɗanda s**a yi ĩmãni! Idan anyi kirã zuwã ga salla a rãnar Jumu'a, sai ku yi aiki zuwa ga ambaton Allah, kuma ku bar ciniki. Wancan ɗinku ne mafi alhẽri a gare ku idan kun kasance kunã sani.
10
فَإِذَا قُ inayima Daukakin musulman Duniya barkada Safiyar Juma.a🕋🕋🕋🕋🕌🕌Dafatan kuna lafiya🙏🙏🙏🙏🙏

Alhamdulillah Bana Cikin Quncin Rayuwa , Amma ina Goyon Bayan Zanga Zangar Tsadar Rayuwa Da Ake Gudana A Nigeria  , Sabo...
08/02/2024

Alhamdulillah Bana Cikin Quncin Rayuwa , Amma ina Goyon Bayan Zanga Zangar Tsadar Rayuwa Da Ake Gudana A Nigeria , Saboda Allah Bai hana idan Anzalunci Mutum Yayi Shela Don Neman Haqqinsa Ba (Allah Baya Son Yaya ta Mummuna Daga Magana Sai dai Wanda Aka Zalunta)

An kaddamar da rundunar jami’an tsaron al’umma na sa kai a jihar Zamfara dake arewa maso yammacin Najeriya domin su taim...
02/02/2024

An kaddamar da rundunar jami’an tsaron al’umma na sa kai a jihar Zamfara dake arewa maso yammacin Najeriya domin su taimakawa hukumomin tsaron gwamnati wajen kare al’umma daga barazanar ayyukan ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane.
Adadin matasa 2,645 ne aka kaddamar da aikinsu daga cikin mutum 5,200 da gwamnatin jihar ta yi hasashen za ta dauka domin gudanar da wannan aiki a yankunan kananan hukumomi 14 dake jihar, kuma dukkansu sun samu horo na kwarewar aiki sosai daga hukumomin tsaron Najeriya daban daban.
Daga tarayyar Najeriya wakilinmu Garba Abdullahi Bagwai ya aiko mana da rahoto.
An kaddamar da dakarun ne da ake yiwa lakabi da Askarawan Zamfara a katafaren filin baje koli dake Gusau, fadar gwamnatin jihar a wani bikin da ya samu halartar gwamnonin jihohin Jigawa da Kano da Kebbi da Kaduna da Katsina da kuma Sokoto.
A lokacin da yake gabatar da jawabinsa, gwamnan jihar ta Zamfara Alhaji Dauda Lawan ya ce, kaddamar da dakarun tsaron al’umma daya ne daga cikin matakan da yake dauka wajen samar da natsuwa da kwanciyar hankali a zukatan al’ummar jihar da kuma sauran ’yan kasuwa na gida da na waje masu sha’awar zuba jari a jihar ta Zamfara.
“Kamar yadda muka fada, maganar tsaro ta shafi kowa da kowa, ba maganar jam’iyyar ba ne. Abu ne ya zama ruwan dare gama duniya, da mu da Sokoto da Kebbi da Katsina da Kaduna da Jigawa da Kano duk abu daya ne, sabo da haka muna kira da ku ba mu hadin kai.”
Shi ma a jawabinsa gwamnan jihar Katsina, kuma shugaban kungiyar gwamnonin jihohin arewa maso yammacin Najeriya Alhaji Dikko Radda ya tabbatar da cewa, dukkannin gwamnonin sun amince da murya guda kan cewa babu wani zaman sulhu da za su yi da ’yan bindiga, sakamakon cewa sun riga sun dauki dukkan matakai da s**a kamata wajen ganin an sami dauwamammen zaman lafiya a shiyyar.
“Ba za mu zauna da ’yan ta’adda ba, ba za mu yi sassanci da ’yan ta’adda ba, amma idan dan ta’adda ya ji wuta ya zo ya ce mana ya yarda zai ajaye makamansa sai mu amshe shi sannan ya shigo cikin mutane.”

SANARWA  SANARWA  SANARWA KWAMITIN MASU WA' AZIN ALQUR'ANI NA JAHAR KADUNA.  KARKASHIN UMARNIN FADILATUL SSHIEK MOHD USM...
02/02/2024

SANARWA SANARWA SANARWA

KWAMITIN MASU WA' AZIN ALQUR'ANI NA JAHAR KADUNA. KARKASHIN UMARNIN FADILATUL SSHIEK MOHD USMAN DAN GUNGU DAYA SHUGABANTAR DA ALH RABIU MUSA ABUJA ROAD RIGASA. YANA SANARDA YAN UWA MUSULMI

GAGARIMIN WA'AZIN ALQU.R ANI ME GIRMA RANAR
Juma,a friday /2/ 2/ 2024 WANDA YAYI MUWAFAQA DA 21/rajab/1445 hijriyya

Venue Layin me dubun tsumma .RIGASA IGABI LOCAL GOVERMENT KADUNA STATE

TAKEN KARATU MUHIMMANCIN FAHIMTAR MA, ANONIN ALQU,RANI TARE DA KULA DA MAKARANTUN BADA ILMIN ALQUR,ANI ME GIRMA.

ALLAH YABADA IKON HALARTA AMEEN

Telephone number m musa riyadu 07038967612 me masaukin baki

ENGINEER ZAKARIYYA MANDO 08036432323
DA'AWATUL ISLAM
31/01/2024

Alhamdu Lillahi Gwamnatin Jahar Gombe ta Buga Littafin Harjin da Imam goni Ibrahim Mai-sittin Gombe ya Rubuta, har an fa...
31/01/2024

Alhamdu Lillahi Gwamnatin Jahar Gombe ta Buga Littafin Harjin da Imam goni Ibrahim Mai-sittin Gombe ya Rubuta, har an fara Rabashi, Littafin mai Suna. 👇🏼

هداية حملة القرءان في تخريج كلمات القرءان

HIDAYATU HAMALATUL QUR'ANI FITAKHRIJI KALIMATIL QUR'AN

Yanzu muke Samun Labari daga Tsangayun Garin Bajoga, Funakaye L.G.A. Gombe State, cewa:- Prof Garkuwa ya je Jiya 30-01-2024 ya Raba Littafin Harjin Al-Qura'ani me Girma wanda Imam Ibrahim Mai-sittin Gombe ya Rubuta.

ALLAH ya sakawa Me Girma Gwamna Gombe da Al'heri, Sannan Muna Addu'a ta Musamman ga Prof Garkuwa ALLAH ya kare mana shi daga dukkan Sharri, ALLAH ya ƙara mana himma da ikhlasi cikin Sha'anin Alqur'ani 🤲🏻

Tsangaya Online
Mu Koma Tsangaya
31-01-2024

Sanarwa daga Zauren Majalisar Malamai ta Mabiya Al-qur'ani Zallah zuwa ga yan uwa Muminai. Ta bakin Sheikh Alhasan Lamid...
23/01/2024

Sanarwa daga Zauren Majalisar Malamai ta Mabiya Al-qur'ani Zallah zuwa ga yan uwa Muminai.

Ta bakin Sheikh Alhasan Lamido Kaduna.

Ga sanarwar kamar haka:

Muna sane da abubuwan da suke faruwa na cin mutunci da cin zarafi wanda wasu wadanda basa son zaman lfy suke aikatawa ga Yan uwa masu Imani, don haka muke kira zuwa ga duk wani mai Imani da ku kawar da kai ga barin duk abinda wani zai fada muku.

Karku manta bin tafarkin Allah ba abu bane mai sauqi dole za'aci zarafin ku za'a zage ku za'a iya yi muku abinda kuka sani da abinda baku sani ba, wannan itace dabiar bin gaskiya amma a qarshe Allah yace idan kukayi haquri kuka kawar da kai lallai hakan yana daga cikin manyan alamra, a wata aayar Allah yake cewa idan kukayi haquri kuka kawar da kai makircin su bazai cutar da ku da komai ba.

Don haka duk abinda mutum zai fada kuyi haquri karku tanka masa domin idan kuka tanka musu kamar kun biya musu buqata ne idan Kuma kukayi banza da su kamar kun sare musu gwiwa ne.

Yana da kyau ku tuna cewa inda irin wannan maganganun zasu hana tafiyar Alqur'ani da tuni bamu kai inda muke yanzu ba.

Ku kwantar da hankalin ku nan bada jimawa ba zamu bada damar warware duk wata Shubha tareda amsa tambayoyin masu tambayoyi cikin tsanaki.

Saboda haka yan uwa kuci gaba da neman Ilimi kuci gaba da aiki kuci gaba da neman yardar Ubangiji sannan kuci gaba da kira cikin hikima da magana mai dadi, sannan kuci gaba da qoqari domin ganin hanyar Allah ta kai ga Nasara.

28/8/2023
Darul Qur'an Records

Address

Kankara

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349072998832

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mabiya Al.Qur'ani Yalwa Da zakwai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mabiya Al.Qur'ani Yalwa Da zakwai:

Share

Category