Römêõ M²

Römêõ M² I'm simple but I never tolerate nonsense love who loves me 💕💕💕

24/04/2024

Indai Kana Samun Dari
Hudu A Rana
Zaka Iya Rike Mace 🙄
Check Comment👇

04/01/2024

Kada kayi amfani da damar ka ta yau, ka wulakanta wani domin baka da masaniya akan abin da Allah ya lullube game da goben sa..

27/05/2022
 -Teè_M.A
08/05/2022

-Teè_M.A

07/05/2022

Ba kyaune bamu da shiba kUma ba kayane bbu ba kawai iPhone ce matsalar😂😂😜

04/05/2022

Soyayyar da na ke yi miki tamkar tafiyace mai nisa da na fara yinta wadda bata da lokacin yankewa har abada. Na san burina zai cika matsawar ina tare da ke domin kuwa dukkanin burina yanzu bai wuce na samun ki a matsayin matata uwar 'ya'yana ba. Ina son ki fiye da gwal ko kud'i.

04/05/2022

Ina Son Ki, zan kuma ci-gaba da sonki tun daga futowar rana har izuwa fad’uwarta a cikin kowace rana har abada. Ki Huta Lafiya.

04/05/2022

Shiru na baya nufin na mantaki, ko bani baki kulawa, saboda ko yaushe a cikin zuciya ta Kece kullum k**e kusa da ita

14/04/2022

Don't look for a good FACE
but always look for a good HEART!

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Römêõ M² posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Römêõ M²:

Share

Category