True Data Comparison

True Data Comparison Wannan Shafi Mun Samar Dashi Ne Don Amfanin Al'Umar Yankin Arewacin Nigeria Da Sauran Sassan Ƙasar Kuyi Liking Da Following Namu Mungode

11/10/2023

Shin Kuna Da Masaniyar Babu Mai Farin Jini Irin Na Annabi Muhammad S-A-W
Akaf Fadin Duniya?

27/07/2023

video Yayi Bayani Ne Dangane Da Yunkurin Kifar Da Gwamnatin Demokradiyya A Kasar Niger Wacce Shugab Mohammed ...

Subhanallahi. Faɗuwar Mota Bypass Sokoto Road...
29/08/2022

Subhanallahi. Faɗuwar Mota Bypass Sokoto Road...

' My dear viewers, welcome to my official Youtube channel. my name is yasser i'm a freelance j...

Soja ya halbe Wani Matashi Bayan da Matashin ya Chaka masa wuka A Minna.An samu tirka-tirka da yayi Sanadiyyar Soja ya d...
20/06/2022

Soja ya halbe Wani Matashi Bayan da Matashin ya Chaka masa wuka A Minna.

An samu tirka-tirka da yayi Sanadiyyar Soja ya dankarawa Wani Matashi bindinga a Gidan man AY shafa dake kusa da Obasanjo complex A Minna Babban Birnin Jihar Neja.

Wasu wadanda lamarin ya faru a idon su sun shaidawa Limamin Tsalle Daya cewa an samu sa'in-sa da wasu Sojoji da kuma Ma'aikatan Gidan man daya Kai ga Wani Matashi ya Chakawa Soja wuka a hannu, Inda nan take Dan'uwan Sojan ya halbeshi.

Tuni dai akace an garzaya da Matashin Asibiti sannan ana tantama akan Kila-wa-kala ko Matashin zai rayu.

Wannan lamarin na faruwa ne a dai-dai lokacin da Birnin Minna ke fama da tashe tashen hankula na Yan Sara s**a.

GASKIYA DA GASKIYA

Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when True Data Comparison posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to True Data Comparison:

Share