Royal Sister Charity Care Foundation

Royal Sister Charity Care Foundation Royal Sister Charity Care Foundation By National Ummu Aytam Hajiya Rukayya Shehu Danfulani

19/03/2026

A Cigaba da Rabon da faffen Abinci da Gidauniyar Royal Sister Charity Care Foundation a ranar 27 ga Ramadan 1447, wadda ta yi daidai da 7 ga Maris 2026, ta raba abinci ga aƙalla almajiran 100 a matsayin abincin buda baki.

‎An gudanar da rabon tallafin ne a makarantar almajiri da Samuru Area Gusau. Rukaiya Danfulani

A Cigaba da Rabon da faffen Abinci da Gidauniyar Royal Sister Charity Care Foundation a ranar 27 ga Ramadan 1447, wadda ...
17/03/2026

A Cigaba da Rabon da faffen Abinci da Gidauniyar Royal Sister Charity Care Foundation a ranar 27 ga Ramadan 1447, wadda ta yi daidai da 7 ga Maris 2026, ta raba abinci ga aƙalla almajiran 100 a matsayin abincin buda baki.

‎An gudanar da rabon tallafin ne a makarantar almajiri da Tudun Faila Gusau. Rukaiya Danfulani

Gidauniyar Royal Sister Charity Care Foundation a ranar 24 ga Ramadan 1447, wadda ta yi daidai da 7 ga Maris 2026, ta ra...
17/03/2026

Gidauniyar Royal Sister Charity Care Foundation a ranar 24 ga Ramadan 1447, wadda ta yi daidai da 7 ga Maris 2026, ta raba abinci ga aƙalla almajiran 100 a matsayin abincin buda baki.

‎An gudanar da rabon tallafin ne a makarantar almajiri da FUG Gusau. Rukaiya Danfulani Royal Sister Charity Care Foundation a ranar 23 ga Ramadan 1447, wadda ta yi daidai da 7 ga Maris 2026, ta raba abinci ga aƙalla almajiran 100 a matsayin abincin buda baki.

‎An gudanar da rabon tallafin ne a makarantar almajiri da Tudun Wada Gusau. Rukaiya Danfulani

CELEBRATING MOTHER’S DAY.Today 15th March, 2026  we celebrate the strength, love, and sacrifices of mothers across the w...
15/03/2026

CELEBRATING MOTHER’S DAY.

Today 15th March, 2026 we celebrate the strength, love, and sacrifices of mothers across the world.

On this special Mother’s Day, Hajia Rukayya Shehu Danfulani, the National Ummul Aytam and Founder of Royal Sister Charity Care Foundation, extends her heartfelt greetings and prayers to all mothers.

Mothers are the pillars of our homes, the nurturers of our communities, and the guiding light for future generations.

May Almighty Allah continue to bless all mothers with good health, wisdom, patience, and endless joy. May your sacrifices never go unrewarded, and may your homes always be filled with peace, love, and prosperity.

Happy Mother’s Day to all the wonderful mothers out there. Your love makes the world a better place.

— Hajia Rukaiya Shehu Danfulani
National Ummul Aytam & Founder, Royal Sister Charity Care Foundation.

A Cigaba da Rabon da faffen Abinci da Gidauniyar Royal Sister Charity Care Foundation a ranar 21 ga Ramadan 1447, wadda ...
14/03/2026

A Cigaba da Rabon da faffen Abinci da Gidauniyar Royal Sister Charity Care Foundation a ranar 21 ga Ramadan 1447, wadda ta yi daidai da 7 ga Maris 2026, ta raba abinci ga aƙalla almajiran 100 a matsayin abincin buda baki.

‎An gudanar da rabon tallafin ne a makarantar almajiri da Sabon Fegi Gusau. Rukaiya Danfulani

Address

Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Royal Sister Charity Care Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share