Bayo Photography

Bayo Photography For your wedding events, portrait shots, birthday, Naming ceremony 📸
📍Gombe
For Booking Call 08142866756📸❌No refund after payment ❌

17/04/2026

Masha Allah

Gwambawa Assalamu Alaikum
10/02/2026

Gwambawa Assalamu Alaikum

08/11/2025

Maimartaba Uban kasa biyo cikin Babban kasuwan Gombe

08/11/2025

Yayinda Uban kasa Maimartaba Sarki yabiyo anguwan Dawaki inda masoyansa da dama s**a fito gaisuwan ban girma Akan hanyansa na zaga cikin garin gari da kewaye

08/11/2025

Cikin wannan dare mai Martaba sarki yabi cikin anguwanin Talakawansa domin ganin yanda suke gudanar da rayuwarsu da kasuwancinsu. Nan cikin Dawaki ne inda zai ratsa yabi kasuwan Gwari.

04/11/2025

Ubankasa Maimartaba Sarkin Talakawa Sarkin Attajirai Da Marasa Galihu Yaziyarci Anguwan Talakawansa Kwanan Liberty

04/11/2025

Maimartaba Sarki Yakai Ziyara Anguwan Kumbiya-Kumbiya

03/11/2025

Ziyaran Mai Martaba Sarkin Gombe Anguwan Tashan Dukku Fire Service

03/11/2025

Mai Martaba Sarki Yayin Ziyaransa Anguwan Comprehensive Dake Tudun Wada Shamaki Ward

03/11/2025

Mai Martaba Sarki Yakai Ziyaran Ran Gadi Anguwan Idi Dake Fadar Jihar Gombe Allah Yaja Zamanin Sarki Ameeen

Address

Bauchi Road
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bayo Photography posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category