Muhammed Yaro da'ba

Muhammed Yaro da'ba I love my people♥️
❣️❣️📸📸

02/06/2023

Gwamnan Kano ya roki dillalan mai su sayar da shi kan tsohon farashi

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3oH4wJg

08/11/2022

Duk wanda yake kallon mata Arha sukeyi bai Tashi neman ta Aure ba ne.

08/11/2022

Ni Nafi karfin na fada Tarkon Mace 🧕😍😂 Aradu idan kuma Baki Yarda ba to ki Jaraba🙄🤸

12/10/2022

Rara Ba Kyau Alaji

WAI
Hankaka..! 😂

08/10/2022

Yan Mata A Nigeria Sun kae
Milliyan Ashirin Amma Ace
Bani Da Koh Daya Anya Ba
Hannu Aka Samin Ba 🤔🤔😏
😂😅😂

07/10/2022

Angano Cewa Pi Network Wani ;Game; Ne Wanda Turawa Sukayi Dan Gano Kasar Da Tafi Kowace So banxa A Duniya 🌍
😂😂😂

07/10/2022

Ka kiyayi yaudara don babu daɗi. Haƙiƙa, Allah sai ya tambayeka dangane da Idanuwan da ka sanya s**a zubar da hawaye. Zuciyar da ka sanya baƙin ciki. Kaji tsoron wani ya kai ƙararka gaban Allah.

Haka kema!

07/10/2022

Mu'amala da Ubangiji tafi komai sauƙi:
Ka ba shi YAƘINI, ya baka duk abin da kake so!

07/10/2022

Ya Allah! Ka yi mana tsari da dariyar maƙiya!

Wasu na bibiyarka don su ILIMINATU da abubuwan da kake rubutawa. Wasu kuskurenka suke jira don su aibataka. Na farko MAS...
07/10/2022

Wasu na bibiyarka don su ILIMINATU da abubuwan da kake rubutawa. Wasu kuskurenka suke jira don su aibataka.

Na farko MASOYINKA ne, na biyu kuwa ya kamu d ciwon HASSADA.

Ya Allah! Ka yiwa waɗanda suke ƙaunarmu ALBARKA.

03/10/2022

Lokacin da nayi nisa a soyyy ko ruwa zansha saina tambayi masoyiyata 😄😄😄😄

Address

Dawakin Kudu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammed Yaro da'ba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammed Yaro da'ba:

Share

Category