Smash photography26

Call Contact the business

Smash photography26 Wedding
turbaning
Birthday

ZIYARAR GIMBIYAR ITAS A FADAR HAKIMIN BUZAWA😍Hajara Jibrin Gidado (Gimbiyar Itas), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai...
30/10/2026

ZIYARAR GIMBIYAR ITAS A FADAR HAKIMIN BUZAWA😍

Hajara Jibrin Gidado (Gimbiyar Itas), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya, ta kai ziyarar girmamawa zuwa fadar Mai Girma, Hakimin Buzawa.

Hoto: Smash photography26

ZIYARAR GIMBIYAR ITAS A FADAR HAKIMIN MAGARYAHajara Jibrin Gidado (Gimbiyar Itas), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai...
30/10/2026

ZIYARAR GIMBIYAR ITAS A FADAR HAKIMIN MAGARYA

Hajara Jibrin Gidado (Gimbiyar Itas), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya, ta kai ziyarar girmamawa zuwa fadar Mai Girma, Hakimin Magarya.

Hoto: Smash photography26

ZIYARAR GIRMAMAWA A FADAR HAKIMIN ITAS.😍Hajara Jibrin Gidado (Gimbiyar Itas), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai ta T...
30/10/2026

ZIYARAR GIRMAMAWA A FADAR HAKIMIN ITAS.😍

Hajara Jibrin Gidado (Gimbiyar Itas), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya, ta kai ziyarar girmamawa zuwa fadar Mai Girma, Hakimin ITAS.

Pic: Smash photography26

ZIYARAR GIRMAMAWA A FADAR HAKIMIN ZUBIKI.🥰Hajara Jibrin Gidado (Gimbiyar Itas), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai ta...
30/10/2026

ZIYARAR GIRMAMAWA A FADAR HAKIMIN ZUBIKI.🥰

Hajara Jibrin Gidado (Gimbiyar Itas), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya, ta kai ziyarar girmamawa zuwa fadar Mai Girma, Hakimin Gadau.

Pic: Smash photography26

ZIYARAR GIRMAMAWA A FADAR HAKIMIN GADAUHajara Jibrin Gidado (Gimbiyar Itas), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Ta...
30/10/2026

ZIYARAR GIRMAMAWA A FADAR HAKIMIN GADAU

Hajara Jibrin Gidado (Gimbiyar Itas), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya, ta kai ziyarar girmamawa zuwa fadar Mai Girma, Hakimin Gadau.

Pic: Smash photography26

29/10/2026

Idan An Dauke Wuta Me Matar Dan Nepa Take Cewa ?🤔

ZIYARAR GIRMAMAWA A FADAR HAKIMIN HANAFARIHajara Jibrin Gidado (GIMBIYAR ITAS), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai ta...
28/10/2026

ZIYARAR GIRMAMAWA A FADAR HAKIMIN HANAFARI

Hajara Jibrin Gidado (GIMBIYAR ITAS), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya, ta kai ziyarar girmamawa zuwa fadar Hakimin Hanafari.

Pic: Smash photography26

ZIYARAR GIRMAMAWA A FADAR HAKIMIN GILAR/GONGOHajara Jibrin Gidado (GIMBIYAR ITAS), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai...
28/10/2026

ZIYARAR GIRMAMAWA A FADAR HAKIMIN GILAR/GONGO

Hajara Jibrin Gidado (GIMBIYAR ITAS), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya, ta kai ziyarar girmamawa zuwa fadar Hakimin Gilar/Gongo, da ke Ƙaramar Hukumar Jama’are.

Ziyarar ta kasance wata dama ta girmama masarautar gargajiya, ƙarfafa zumunci da kuma kyautata alaƙa tsakanin shugabanci da al’umma.

📷 Smash photography26

28/10/2026

Bro,
make money, poverty doesn't care about your feelings. 🥺

ZIYARAR GIRMAMAWA A FADAR HAKIMIN GALDIMARIHajara Jibrin Gidado (GIMBIYAR ITAS), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai t...
27/10/2026

ZIYARAR GIRMAMAWA A FADAR HAKIMIN GALDIMARI

Hajara Jibrin Gidado (GIMBIYAR ITAS), ƴar takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya, ta kai ziyarar girmamawa zuwa fadar Hakimin Galdimari, da ke Ƙaramar Hukumar Jama’are.

📷 Smash photography26

Address

Behind Emir's Drive, Jama'are
Bauchi
751110

Telephone

+2347038808325

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Smash photography26 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Smash photography26:

Shortcuts

Share

Category