Excellency

Excellency Come All.

LABARI DA ƊUMI ƊUMI: “Akwai Yiyuwar Za’a Dawo Da Gawar Fir’auna Najeriya.Wani ɗalibi mai suna Ashrab Al-Hazard dake kara...
12/12/2022

LABARI DA ƊUMI ƊUMI: “Akwai Yiyuwar Za’a Dawo Da Gawar Fir’auna Najeriya.

Wani ɗalibi mai suna Ashrab Al-Hazard dake karatu a jami’ar al’azhar ta ƙasar masar ya ce ya kamata a ɗauko gawar Fir’auna daga ƙasar Masar wato Egypt a dawo da ita Najeriya.

APA Hausa ta rawaito cewa, Yaron yace yana so a dawo da Gawar Fir'auna Nigeria ne Saboda nan ne tafi dacewa a adana ta domin kuwa kusan dukkan ƴan Najeriya kashi 85 basu da gaskiya da kuma tausayin junansu.

Ɗalibin ya bayyana cewar babu inda ake tafka rashin tausayi kamar ƙasar Najeriya kamar yadda ya rubuta a shafinsa na Instagram.

Kunji fa yaya kuke kallon wannan kira na shi, shin Kuna goyon bayan a dawo da gawar Fir'auna kasar Mu Najeriya?

Ku baiyyana ra'ayoyin Ku, sai Muji jahar da ya kamata akai shi🤣

01/10/2022

💚💚💚💭💭💭💭💚💚💚
💚💚💚💭💭💭💭💚💚💚
💚💚💚💭💭💭💭💚💚💚
💚💚💚💭💭💭💭💚💚💚
💚💚💚💭💭💭💭💚💚💚 💚💚💚💭💭💭💭💚💚💚
💚💚💚💭💭💭💭💚💚💚

HAPPY INDEPENDENCE 🇳🇬

28/09/2022

Kunji fa na Gwamnace Auren Dan Pi_Netwok
Da Auran Dan baro- Murjanatu Diri

Dana Auri Mai Tukin Baro Kara Na Auri Mai Mining Pi_Network Ko Banza Siffofin Zama Zama Biloniya Sunfi Nunawa Tare da shi.

Matashiyar wacce tayi Kaurin Suna a Yanar gizo ta tabbatarwa Wakilanmu cewa; Dan Pi_Network duk wasu Sufofin alamun Arziki Sun bayyana daga gare shi.

24/09/2022
24/09/2022
24/09/2022
09/08/2022

I luv you my friends💕💕

Address

Kanawa Line 22
Bauchi
26663

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Excellency posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Excellency:

Share

Category