Al-Muntazar Graphics

Al-Muntazar Graphics Under Al-Muntazar Group
Al-Muntazar Graphics

21/03/2026

Eid AlFitr Mubarak | May Allah accepts our fast strengthen our resilience, and bestow peace and victory to all Muslims and those standing against oppression.

Eid Mubarak!

—Al-muntazar Group.

Al-Muntazar Digital Solutions
Al-Muntazar E-Market Ng
Al-Muntazar Graphics

10/03/2026

”Our heart condolences to Imam of Zaman AlMahdi, Leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) and Entire Muslim Ummah on the Martydom of Hazrat Ali on 21st of Holy Ramadan.”

—Al-Muntazar Group

Shugaban Musulman Duniya, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ayatollah Syed Mujtaba Ali Khamene'i (H).
09/03/2026

Shugaban Musulman Duniya, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ayatollah Syed Mujtaba Ali Khamene'i (H).

Ramadan Kareem From Al-Muntazar Group[ Al-Muntazar E-Market Ng    & Al-Muntazar Digital Solutions  ]— Al-Muntazar Graphi...
18/02/2026

Ramadan Kareem From Al-Muntazar Group[ Al-Muntazar E-Market Ng & Al-Muntazar Digital Solutions ]

— Al-Muntazar Graphics

ME YASA AKE KIRAN IMAM MAHDI(AJF) DA SUNAYEN (AL-QAEEM DA AL-MUNTAZAR)An ruwaito cewa Abu Jafar Imam Muhammad bin Ali Al...
03/02/2026

ME YASA AKE KIRAN IMAM MAHDI(AJF) DA SUNAYEN (AL-QAEEM DA AL-MUNTAZAR)

An ruwaito cewa Abu Jafar Imam Muhammad bin Ali AlRida (AS) ya ce:- "Limami a bayana shine ɗana, Ali AlNaqi (AS), Umarninsa Umarnina ne, kalamansa kalamaina ne, yin biyayya a gareshi yin biyayya a gareni ne.

Imam a bayansa shine ɗansa Hasan AlAskari(AS). Umarninsa umarnin mahaifinsa ne, maganganunsa itace maganar mahaifinsa, kuma biyayya gareshi ita ce biyayya ga mahaifinsa."

Sai Imam ya yi shiru!

Sai mai tambaya ya ce:- "Ya kai ɗan Manzon Allah, wanene Imam bayan Imam Hasan Askari (AS)?"

Imam (AS) ya yi kuka sosai sannan ya ce, "Bayan Imam Hasan Askari (AS) shine ɗansa Al'Qaeem bil Haqq (Wato mai tsayuwa akan Gaskiya), Mai jira."

Sai mai tambaya ya sake tambaya yace:- "Ya kai ɗan Manzon Allah, me yasa ake kiransa AlQa'eem (AS)?"

Imam(AS) ya ce, "Domin zai tashi bayan mutuwar ambatonsa da riddarsa (murtad wato, kin amincewa) na yawancin waɗanda s**a yi imani da Imamancinsa."

Sai mai tambaya yace, "Me yasa ake kiransa da Mai jira (Al-Muntazar)?"

Imam (AS) ya ce, "Domin zai yi ɓuya(Gaiba) na kwanaki da yawa na tsawon lokaci.

Don haka masu gaskiya/aminci za su jira tashinsa, masu shakka kuma za su ƙi Shi, waɗanda s**a ƙi/ƙarya za su yi izgili da ambatonSa (zekr) kuma waɗanda s**a sanya lokaci don sake bayyanawarsa za su yi ƙarya, waɗanda za su yi gaggawa (gaggawa game da sake bayyana) a lokacin Ghaybah za su halaka, waɗanda kuma za su miƙa wuya a lokacin ɓoyewarsa (Ghaybah) za su tsira."

Cikin Littafin Kamal Aldeen na Shaikh Saduq, Babi na 36, Hadith. 3

Allah (swt) Ya gaggauta sake bayyanar wanda da bayyanar wanda da bayyanar sane Duniya zata zama cikin aminci da bayan ya kawar da zalunci.

Happy Birthday Leader Sayyid Ibraheem Zakzaky(H)

©️ Al-Muntazar Group

https://www.facebook.com/AlmuntazarGraphics

Address

Abuja
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Muntazar Graphics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category