Malam Kawai 2027

Malam Kawai 2027 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malam Kawai 2027, Ademola Adetakunbo Crescent, Abuja.

09/03/2026

A

Ga ALLAH muke neman Shugabancin Nigeria a 2027!Dr Ali Bappayo Mai Goro For Rep's 2027Insha ALLAH 🤲
07/01/2026

Ga ALLAH muke neman Shugabancin Nigeria a 2027!

Dr Ali Bappayo Mai Goro For Rep's 2027

Insha ALLAH 🤲

Tabbas a gida Malam Isa Ali pantami abaya na hadu da mutanen kirki iri da iri Amman gaskiyar magana ban hadu da wanda ya...
21/09/2025

Tabbas a gida Malam Isa Ali pantami abaya na hadu da mutanen kirki iri da iri Amman gaskiyar magana ban hadu da wanda yakai wannan bawan Allah kirkiba har Allah yayi silan barina gidan tabbas brother Mohammed Namadi mutumin kirki nee Mai kyakyawan zuciya wanda har yanzu Muna tare siyasa Bata rababa har gobe amatsayin kanwarsa nake Mai mutunci a idonsa Ina rokon Allah uban giji yabiyamaka dukkan bukatunka na alkairi duniya da lahira 🤲 Allah yakara hada fahintanka da Mai Gidanku Jamil Muhammad Gidado (Jamoo)

✍️ Autar Mamah Gombe Cee YAR AMANAN KOMBAT 💯✅

ALHAMDULILLAH A cikin daren da ya gabata, Maigirma jagoran siyasarmu a Nigeria Alhaji Atiku Abubakar garkuwan talakawa y...
19/09/2025

ALHAMDULILLAH

A cikin daren da ya gabata, Maigirma jagoran siyasarmu a Nigeria Alhaji Atiku Abubakar garkuwan talakawa ya ziyarci babban Malami masoyinmu, kuma Babanmu mai maganin kukan mu Sheikh Professor Isa Ali Pantami a gidansa dake Abuja

Wadannan duka masoyana ne da bani da kamarsu a Nigeria, ziyara ce ta sada zumunci, sannan s**a tattauna akan matsalolin Arewa da sauran batutuwa masu muhimmanci

AlhamdulilLah shirin 2027 yana kyau, kuma lissafin yana tafiya daidai, tafiya ce ta mutanen kirki, zamuyi nasara da karfin ikon Allah

Allah Ya muku albarka masoyana❤️🙏

A visit for national unity and development. We like this move.Professor Isa Ali PantamiMr. Peter Obi
16/09/2025

A visit for national unity and development. We like this move.

Professor Isa Ali Pantami

Mr. Peter Obi

AlhamdulillahYau munje Takutaha na Annabi a Jihar GombeKarkashin Jagoranci Masu Gidan mu Alh Jamil Muhammad Gidado  (Jam...
13/09/2025

Alhamdulillah

Yau munje Takutaha na Annabi a Jihar Gombe

Karkashin Jagoranci Masu Gidan mu Alh Jamil Muhammad Gidado (Jamo) da Alh Abubakar S Tinka

Allah ya yiwa Professor Isa Ali Pantami Gwamnan Jihar Gombe 2027 Insha

Malam Isa Ali Pantami, hakika kai abin koyi ne a garemu, samunka cikin wannan al'umma ba shakka Rahama ne daga Allah, ka...
12/06/2025

Malam Isa Ali Pantami, hakika kai abin koyi ne a garemu, samunka cikin wannan al'umma ba shakka Rahama ne daga Allah, ka cigaba da hakuri da wawayen cikinmu, masu hankali suna ta fahimtar kyawawan manufofinka

Allah Ka taimaki Malam

Address

Ademola Adetakunbo Crescent
Abuja

Telephone

+2348066188036

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Kawai 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Malam Kawai 2027:

Share